Just another WordPress site

Album: Nura M Inuwa – Ni Da ku (New Album 2021)

0 71

DOWNLOAD Nura M Inuwa Nidaku 2021 Album

Albishirin ku masoya mawaki Nura M Inuwa Kamar yadda yayi alkawan Sai Bayan Shekara duk biyu zai rinka fiddo sabon album, To Allah ya kawo mu wannan shekarar 2021 wadda tayi dai dai da alkawarin da ya daukar ma masoyan.

A wannan shekarar mawaki Nura M Inuwa ya shirya tsaf sannan ya natsu wajen farantawa masoyan sa rai a sabon Album dinsa kamar yadda yayi alkawari.

Wannan shekarar ya fiddo Album ne guda biyu wanda yayi masu lakabi da sunaye kamar haka “Ni DAKU” da kuma “LOKACI“, wadannan sune sunayen sabbin Album dinsa kamar yadda yayi alkawari.

DOWNLOAD  NOW

Leave A Reply

Your email address will not be published.